Ethan Nwaneri | |||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||
Cikakken suna | Ethan Chidiebere Nwaneri | ||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Ingila, 21 ga Maris, 2007 (17 shekaru) | ||||||||||||||||||||||
ƙasa | Birtaniya | ||||||||||||||||||||||
Harshen uwa | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||
Harsuna | Turanci | ||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai buga tsakiya | ||||||||||||||||||||||
Tsayi | 165 cm |
Ethan Chidiebere Nwaneri (an haife shi 21 ga Maris 2007) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Ingila wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya don ƙungiyar Premier League Arsenal.
Nwaneri ya fara buga wasansa na farko a gasar Premier da Brentford a watan Satumba na 2022, ya zama mafi karancin shekaru a Arsenal, kuma matashin dan wasa da ya bayyana a cikin babban matakin kwallon kafa na Ingila yana da shekara 15.[1][2]